Majalisar Arewarmu Duniyarmu Ta Naɗa Dakta Suraj Kwami Sarkin Lafiyar Arewa
Daga Abubakar Rabilu Gombe Majalisar Masarautar Arewarmu Duniyarmu African Chiefdom and Council ta naɗa Dakta Suraj AbdulKarim Kwami a matsayin Sarkin Lafiyar Arewa, a wani mataki na karrama gudunmawarsa da kuma ƙarfafa rawar da sarakunan gargajiya ke takawa wajen bunƙasa al’umma. Da yake jawabi a wajen bikin, shugaban majalisar, Mai Martaba Ambasada Alhaji Ibrahim Haruna,…

